Clever Computers

Clever Computers

Share

An Umar Aliyu Clever's Great Business Centre Computer repairs, Mobile repairs & Other electronic devices

Photos from Clever Computers's post 16/11/2022

'NATIONAL POPULATION COMISSION'
WATO HUKUMAR TANTANCE 'YA'YANTA NA KASA 'CENSUS' TA BUDE SABON SHAFINTA NA DAUKAR SABABBUN MALAMAN KIDAYA.

Idan baku tantance kawunanku da kanku ba wani kukeso a kawo ya tantance ku?

Shin ba zakai alfahri ba idan akace kaine ka ƙidanya yan yankinku, garinku ko gidanku? Wata ƙila ma ƴan ɗakinku.

Yi koƙari ka jaraba damar ka ta zama malamin ƙidaya koda na yankin unguwarku ne kawai.

Kuma ku sani wannan damar ta kowa da kowa ce Yara da manya maza da mata har da masu matakin Secondary ma.

Kada ka bari a ƙara shanka basilla kamar yanda akai maka a N-Power da S-Power, duk ga abokanka nan sunata taushe kuɗaɗe kai kuma kanata cizon yatsa.

Kuma ina mai tabbatar maku da cewa ko kai rago ne zaka iya wannan aikin sai, domin abun ba wata wahala gareshi kamar jarabawar shiga Aljannah ba.

Abu buwan da kawai ake buƙata sune: -
1. Lambar katinka na zama ɗan ƙasa
2. Sakamakonka na makarantar Secondary ko gaba da haka.
3. Email addreshi.
Shikenan!

Kada kuma ku manta da cewa yanzu lokacin Zaɓe yazo yi suke ko ba don Allah ba. Don haka bakuda wani lokaci daya wuce wannan lokacin.

Kawai ka kwaso wa'annan abubuwan ka garzayo anan 'Clever Computers' dake Sabuwar Unguwa Ajiwa, Bakin gidan Isiya Lacturer. Mukuma zamu isar da buƙatunka har Bila (Villa)

Sai Kun Zo!!!

Clever Computers:
09123798122
07066745373
07035604859
09028396644
[email protected]
facebook.com/clevercomputerss

30/10/2021

FINALLY NECO RESULT IS OUT!

Ka duba sakamakon Jarabawarka ta NECO tare da clever ayanzu, ka garzayo nan Clever Computers dake bakin Gidan Isiya Lacture Ajiwa.

Sai kunzo......
Domin karin bayani ku kira
09123798122

20/10/2021

KU KASANCE CIKIN SHIRI
Nan da awa ɗaya komai zai daidaita

19/09/2021

NIGERIAN ARMY RECRUITMENT APPLY NOW

Hukumar Sojin Ƙasa ta Nigeria tq buɗe sabon portal dinta na ɗaukar sababbin ma'aikata.

Ƙarin bayani a cikin photo.

Mai buƙata sai yayi maza ya garzayo anan Clever Computers a sabuwar unguwa bakin gidan Isiya Lacturer Ajiwa.

Sai kunzo....

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Sabuwar Unguwa Ajiwa
Katsina