UsandaData

UsandaData

Share

At UsandaData, we offer:
✅ Affordable Data
✅ Airtime Top-up
✅ Electricity Bills
✅ TV Subscription & more
✅ Fast & Secure Transactions
07067600979

12/04/2026

Ga girgijen da ke shayar da ruwa..
Sam ba kya tabuwa..
Uwar marayu har ma masu uwa…
Sun shaida suma..
Allah Ya kara girma ga rayuwa..
Amin Amin.

Tafkin zuma kina da adon zaqi
A gaida Hafsah dole uwar naqi
Ko zaqi ya san sayaki
Toh fito su kalleki..
Cikinsu babu tamkarki..
Hafsah mutumiyar kirki..
Kinyi tinjimin aiki..
Ran bikin diya taki..

Ga ruwan dare mai game duniya
Mai ta’adin ado.
Gimbiya Hafsat sarauniya..
Maqiya kika tsonewa ido..
Hafsat Idris
Hafsat ta gari..
Kuma Hafsat mai jimirin gani..
Tattabar yar alkawari..
Hafsatu bata alfahari..
Mai natsuwa da yawan nazari..
Alkhairi shine qudirinki
Hafsatu ni na yarda dake..

😂😂😂😂
Breaker ya zuba kalamai

06/04/2026

Yanzu haka zaku iya shiga App namu domin duba data da sauran ayyukanmu, ku more arha, sauri, da kuma biyan bukatunku cikin lokaci.

👉 UsandaData App na ba ku ingantaccen sabis cikin sauƙi.

🌐 Ziyarci: Usandadata.com

📲 Ko ku sauke manhajar mu a Play Store
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.myusandadataapp.myusandadataapp

01/02/2026

RAYUWA STEP 3 CE
1_rayuwa bayan an haifeka 👶
2_rayuwa bayan ka girma 🧑
3_rayuwa bayan ka tsufa 🧓

1_rayuwa bayan an haife ka

kalubale ya soma tin daga sanda ka fara shakar iskar duniya ba abinda ka sa ni banda kaci kasha kai bacci amma na tabbata bayan haka ko da ruwan wanka aka saka a ciki fashewa zakai da kuka ba ruwan su da ruwan yayi ma zafi dayawa ko yayi ma sanyi kaima baka da ikon da zaka furta b***e su sani hakazalika zasu daidaita ruwan wankan ka daidai da yanda yayi musu a wajen su ba wai yanda yayi ma ba haka nan zasu ringa juyaka yanda suke so ba wai yanda kake so ba kwanciyar hankalinka 1 ace bacci kake amma idan ka ishi mahaifiyarka da kuka bayan tana tsammanin babu abinda ke damunka to tabbas yara za,a bawa kai suyita wasan biri a yashi dakai 😆 ta yanda dolenka ma kai shiru ko kuma kaita kukan wannan ya rage naka allah ka sakawa iyayen mu da mafificin alkhairi ka sasu a aljanna firdaus 🙏

2_rayuwa bayan ka girma

yanzu ka samu yancin kanka ta fannin abubuwan da za,ai ma wanda kake so da wanda baka so mafi yawa ma sai an shawarce ka ba kai tsaye za,ai ma ba za,a iya kiranka ace za,a aike ka kace bazaka je ba ko ka gudu a wannan lokacin baka da wani ishashen lissafin hangen nesa amma kai a tinaninka komai idan kai daidai ne kuma kana ganin naka din shine zabi mai kyau sabanin haka kuma iyayen ka nata iya kokarinsu wajen suga sun gina ma rayuwa mai inganci basuda wani zabi bayan lallaba ka da binka a hankali dan ka karbi dukkan abinda zasu kawo ma idan aka samu mahaifi mai zafi har bulala zaisa ya zane ka tas idan ka ki karbar abinda suke ganin shine diadia a wajenka dasu kansu

3_rayuwa bayan tsufa

tafiya ta tafi yanzu kuma ankoma irin rayuwar da aka baro aci asha ai bacci ka wuce tafiya da kafa hudu ka wuce tafiya da kafa biyu yanzu kuma za,a koma tafiya da kafa uku ya ilahi baka da wani zabi bayan kaita bautar allah dan samun lahira mai kyau ka shafe shekaru a neman duniya ka shafe shekaru a bautar duniya yanxu kuma zaka shafe shekaru a zaun

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Katsina
820001