Bargoni Youths Progresive Association

Bargoni Youths Progresive Association

Share

Wannan shafi an kirkireshi ne dan kara kyautata dangantaka da taimakekeniya a tsakankanin matasan BARGONI dan sauran al'umma gaba ɗaya

18/05/2025

BARGONI YOUTH PROGRESS ASSOCIATION

SANARWA📢 SANARWA 📢

A madadin shugabannin wannan kungiya muna gayyatar duk mambobin wannan ƙungiya zuwa ONLINE MEETING wanda zai gudana kamar haka in sha Allah

Rana: Litinin 19/5/2025

Wurin: BAYPA WhatApp group

Lokaci: 09:30 na dare

Joining ɗinka yana da matukar muhimmanci

02/01/2025

SAƘON JAJE

السلام عليكم ورمةالله
A kullum muminai sashin su yana tare da ɗaya sashin, a sakamakon haka, muna amfani da wannan dama domin isar da sakon jajantawa zuwa ga ɗan'uwanmu Alh. SAMINU INUWA KAILANI bisa ga iftila'in gobara da ya same shi, lailai wannan babbar jarrabace.

Allah yana jarraba bayinsa ta hanyoyi daban-daban, muna maka addu'ar Allah ya baka ikon cin wannan jarrabawa tare da sauran al'ummar Musulmi da suke fuskantar nasu nau'o'in jarrabawar.

Daga ƙarshe muna addu'ar Allah ya mayar da mafi alkhairin abin da aka rasa. Allah yana taimakon masu haƙuri.

✍️
I. S. Muhammad
Sec. Gen.
for president
Abdulkarim yusuf

19/07/2023

ALLAH KA SADAMU DA DUKKANIN ALKHAIRAN CIKIN WANNAN SABUWAR SHEKARA KA KUMA TSARE MU DAGA SHARRUKAN DAKE CIKINTA🤲

29/07/2022

BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION.
*******************************
Assalamu'alaikum
A madadin kunshi shugbanci na wannan kungiya, muna farincikin gayyatar kafatanin mambibin wannan kungiya mai albarka zuwa wajan 👇👇👇
DAURIN AUREN
Cord. Abdulkarim yusif (BAYPA PRESIDENT)
&
Amaryarsa
A'ISHA HARUNA
Wanda za'ai kamar haka
Rana: 1/1/1444 = 30/7/2022.
Lokaci: 2:00pm
Wurin haduwa: Gidan mai unguwar, unguwar Fulani, Rangas, Bargoni Ward, Kiru L.G.A.
A iso lapiya
*BAYPA* UP 🤝💪da yardar Allah.

✍️.
Isah Sulaiman Muhammad.
Sec. Gen.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kiru?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


BAYPA
Kiru