Baba Aji Muhammad
I am Simple, Honest, and Straightforward in all my dealings.
20/05/2026
MUNAFUNÇI DODO NE: Akalla Senatoci 47 sun rasa tikitin tsayawa a zaben fidda gwani na APC da aka kammala kwanan nan.
Wato su sun dauka sun dana wa ‘yan adawa tarko ne a lokacin da suke yi wa dokan zabe ta 2026 gyaran fuska kan batun SAUYA SHEKA ashe ba su san cewa kansu s**a kafa wa tarko ba. 🤣
Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Maiduguri