Umdahu Standard Vision

Umdahu Standard Vision

Share

Umdahu films production is a production that will bring a new update movie and series to you

06/03/2026

kusaurari sako daga marigayi albani zaria

06/03/2026
28/02/2026

Da Ɗumi-Ɗumi: An fita da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ƙasar Faransa domin duba lafiyarsa cikin gaggawa, bayan rahotanni sun nuna cewa ana zargin yana fama da cutar kansa da ta kai mataki na uku.

Majiyar sirri ta bayyana cewa an ɗauki matakin ne bisa shawarar likitocinsa.

Rahoton ya samo asali ne daga majiyar sirri kamar yadda majiyar Media Advert ta ruwaito, kuma babu wata sanarwa a hukumance da ta tabbatar da hakan a halin yanzu.

Wane fata zakuyi masa ?

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Jiddari Opp Sentral Mosque
Maiduguri