Ali Modu Admo Baga

Ali Modu Admo Baga

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ali Modu Admo Baga, News & Media Website, Baga Road Maiduguri, Borno State, Maiduguri.

10/01/2024

Alaji su fa idan kaji suna cewa kotun koli tayi adalci

suna nufin a bar jajaye yaci gaba da zama akan kujerar haram shi ne adalci awajensu.

29/11/2023

Albishirinku drebobi da fasinjoji dama duk wani da harkar sa yake a tsakanin Maiduguri zuwa garin Baga

sanin kowa ne irin matsalar rashin bude hanya da wuri da jami'an tsaro suke yi

bisa dalilai na tsaro a yanda su s**a baiyana musamman ma tsakanin Cross Kauwa zuwa Monguno

wanda hakan ya janyo rashin tafiyar da harkokin kasuwanci da ma wasu harkoki da dama a wannan yankin

to Allah yasa dan majalisar dokokin jaha mai wakiltar karamar hukumar Kukawa wato

Hon. Karta Lawan Maina Ma'aji yayi tattaki zuwa ga ofisoshi da dama da keda hurumi akan lamarin

domin ya nemi alfarma duba da yanda dokar ta janyo koma baya ga mutane da dama a wannan yankin

kuma Allah yasa korafin sa ya karbu inda s**a bashi tabbacin cewa insha Allahu daga yau za'a fara bude a hanya da karfe 7:00am bakwai na safe

saɓanin yadda yake a baya wanda sai karfe goma na safe 10:00am jami'an tsaro da suke garin Cross Kauwa za su
bude hanyar zuwa Monguno

su kuma jami'an tsaro da suke Monguno sai karfe 2:00pm na rana suke bude hanyar wato daga Monguno zuwa garin Cross Kauwa har zuwa Baga

wand nima ganau ne nasha tashi daga Maiduguri zuwa Monguno na jira sai karfe 2: 00pm na rana kafin abude hanyar zuwa Cross Kauwa da Baga

wanda hakan yasa idan kai matafiyi ka tashi daga Maiduguri zuwa Baga kafin ka shiga garin Baga sai kusan karfe 8: 00pm na rana

gaba daya nisan hanyar Maiduguri zuwa garin Baga tafiyar kilomita 196 ne

muna mika godiyar mu ga wannan matashin mai hazaka da wakilci na gari Allah ya kara masa hazaka da kokari.

✍️Ali modu Add more Baga.

04/11/2023

Tabbas duk shugaba Erdoğan ya can-canci kasancewar sa a matsayin musulmi mai fada aji na daya a duniya

kuma duk lokocin da aka wayi gari a ka ce Erdoğan baya raya ko shakka babu za ayi kewar sa

dan shi ne kadai a shuwagabannin halin yenzu da duniya ta ke ciki kuma musulmi

wanda kai tsaye ya ke nunawa turawan yammacin duniya yatsa a kan musulmi da taba musulunci

ba tare da shakka ko tsoron irin barazanar da kasashen yammacin duniyar ke yiwa sauran shuwagabanni musulmai

wanda sun riga da sun zama yan amshin shata ga turawan yammacin duniya,

musamman ma shuwagabannin irin na kasar Saudiyya da sauran su

wanda a irin wannan maganar da zarar kace shuwagabannin kasar Saudiyya munafukai ne

kuma basu damu da duk abinda zai sa aci zarafin musulmi da musuluncin baki daya ba

sai ka ga mutanen mu sun yi wa mutum chaaa yanda kasan sa6o mutum yayi.

24/10/2023
Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Baga Road Maiduguri, Borno State
Maiduguri