Darul_Hadith

Darul_Hadith

Share

We Have anythings because we're Muslims

16/03/2026

HAREHARE A MAIDUGURI DAGA DAREN JIYA KARFE 2:AM IZUWA 7:PM
Sunkai Hare hare Sau 3
JAMAA MUNA NEMAN DUAA INKU PLEASE .
Gawani mA still A Bakin kasuwa Main market na Maiduguri Yasake tashi Boom din

16/03/2026

Ga yanda mutane da boom yatabasu asking sunraunata sai de Allah yabimana kadi wlh Allah ya isanmu kuma kuma susani babu hijabi sakani wanda akazalonta da ubangiji

12/03/2026

Maza an kwanta dama

Sheikh albani
Rahimahullah

10/03/2026

Manzon Allah ﷺ ya ce:
“Kada ku yi burin haɗuwa da abokan gaba (yaki), ku roƙi Allah lafiya. Amma idan kuka haɗu da su, to ku yi haƙuri.”

Allahu Akbar, Manzon Allah (SAW) ya yi gaskiya da ya hana al-umma su yi fatar haɗuwa da abokan gaba a gwabza yaki. Yanzu ku dubi irin yadda man fetur yake tashi a Nigeria daga naira 800+ zuwa 1300+ saboda yàkin da kasashen Amurka/Isra’ilà s**a afkawa kasar Iran da shi.

Mu a Nigeria radadin abin ya shafe mu, ina kuma ga kasashen Amurka, Isra’ila, Iran da kuma kasashen Larabawa? Su ya tsananin nasu zai kasance kenan?

Yaki ba alkhairi ba ne. Haka kawai ana zaune lafiya aka afkawa Iran da yàki, wasu sai murna suke musamman daga cikin arnan duniya. Yanzu ga shi abin yana shafar kowa, me gari ya waya kenan.

Wani karin magana ana cewa: “Whoever beats the drum of war must dance to it.”

Want your practice to be the top-listed Clinic in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gwange Sabon Gari
Maiduguri