Modu Sirrin Forex
Kukoyi Forex Da Yaren Hausa. Kushiga channel dimmu dan darasin👇👇
https://www.youtube.com/@modusirrinforex?sub_confirmation=1
Bayan Dogon Jira, Mun BuÉ—e Channel Na Hausa Domin Koyon Forex!
Assalamu Alaikum.
Barka da zuwa Modu Sirrin Forex, sabon channel ɗinmu na Hausa da aka ƙirƙira domin koyar da Forex Trading cikin sauƙi da fahimta.
Bayan dogon nazari da kuma buƙatu daga al'ummarmu da ke binmu a channel ɗinmu na Turanci, mun yanke shawarar buɗe wannan channel na musamman domin Hausawa masu son koyon Forex a harshensu na uwa.
A nan ba za mu koyar da hype ko alkawuran samun kuÉ—i cikin dare É—aya ba.
Muna nan ne domin mu gina traders masu ilimi da fahimtar kasuwa.
A wannan channel za ka koyi:
âś… Smart Money Concepts (SMC)
âś… ICT Concepts
âś… Supply & Demand
âś… Market Structure
âś… Liquidity & FVG
âś… Risk Management
âś… Trading Psychology
âś… Prop Firm Trading
âś… Live Market Analysis
âś… Forex Trading Da Hausa
Idan kana son koyon Forex daga matakin farko har zuwa matakin ƙwarewa, ka danna Subscribe sannan ka kunna kararrawa domin kada ka rasa sabbin darussa.
đź“© Business & Collaboration: [email protected]
⚠️ Disclaimer: Dukkan bayanan da ke cikin wannan channel domin ilimi ne kawai. Ba shawarar saka hannun jari ba ce. Trading na da haɗarin asarar kuɗi.
22/06/2026
Clear down trend market.
Haka traders suke, komai kallon chart suke mata.
kunfahimci wannan analysis din kuwa?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Kano
Maiduguri