HausaSports.com
Hausa sport news at your door step
30/08/2020
Na Yi Zaton Masu Garkuwa Ne S**a Kamani – Maguire. A Karon farko tun bayan da aka k**a dan wasan baya na Manchester united da laifin tada zaune tsaye da kuma yunkurin bayar da cin hanshi a kasar girka dan wasan ya bayyana cewa ‘yan sandan da …
28/08/2020
LIONEL MESSI NA BUQATAR NEYMAR A MANCHESTER CITY Rahotanni daga kasar Spain sun tabbatar da cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na Barcelona Lionel Messi yayi wata tattauna wa da Neymar ta sirri akan batun barin Messi kungiyar ta Barcelona. A…
14/08/2020
KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA PARIS SAINT -GERMAIN WATO PSG ATAKAICE TA SAMU NASARA KAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA ATALANTA DA CI BIYU DA DA ƊAYA A WASAN KUSA DA NA KARSHE NA CIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI. PSG ta samu nasara ne bayan da ɗan wasan ta Eric Choupo-Moting ya zira kwallon a ragar Atalanta a minti na uku cikin karin lokaci a birnin Lisbon ranar Laraba.Da farko dai, ɗan wasan kungiyar kwall…
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Minna