MSSN Federal Polytechnic Mubi

MSSN Federal Polytechnic Mubi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MSSN Federal Polytechnic Mubi, Religious organisation, Mubi.

18/05/2023

Mu kula da wannan sosai..

Idan kana zaune kaji Alert na kuɗi sun shigo Account naka musamman kuɗi masu kauri kamar 100k zuwa sama, koda kuwa kuɗin sun shigo kaɗan-kaɗan ne har s**a taru, to karka sake kace zakaci wannan kuɗin kuma karka sake wani ya kiraka yace nashi ne ka maido mashi dasu.

Yadda abun yake shine, Hac-kers sunada wani salo da suke bi, idan s**a sato kuɗi daga asusun wasu to bazasu tura kuɗin kai tsaye zuwa Account nasu ba gudun kar akama su, shiyasa suke tura kuɗin zuwa asusun wasu daban, sai su kiraka a waya s**e maka Mistake s**a samu kataimaka ka maido masu da kuɗin, sai su turo maka wani Wallet account da baza'a iya tracking nasa ba. Kana tura masu shikenan, da zaran anbi diddigin Account naka za'a kamaka a matsayin ɓarawon da ya sace kuɗaɗen Al'umma.

Matakin da zaka ɗauka idan irin haka tafaru shine, kar kwaɗayi yasa ka cire ko ƙwandala a wannan kuɗin kuma duk wanda ya kiraka karka sake katura mashi, kashirya tsaf kaje banki kasamu ɗaya daga cikin Staffs na bankin naka da ka yarda dashi ko a haɗaka da Manager na bankin, sai kayi masu Report.

Sau tari nasan wasu daga cikinku sun taba fadawa irin wannan matsalar.

Allah Ya Kyauta..🙏

©Salisu Abdurrazak Saheel

25/03/2023

Ga dama ta samu.

Tallafin Karatu zuwa kasar indiya ga yan najeriya a jaraba ko za'a dace .

©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Mubi
640001