Mazabar Magajin Rafi B
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mazabar Magajin Rafi B, Artist, Sokoto.
04/03/2026
SAKON GODIYA
A madadin Shugabannin Jam’iyyar APC na Mazabar Magajin Rafi B, a ƙarƙashin jagorancin Ahmad Bello Madunka, muna miƙa sakon godiyarmu ta musamman ga Jagoran mu, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, da Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto, Dr. Ahmad Aliyu, da kuma duk masu ruwa da tsaki bisa rawar da s**a taka wajen ganin an zaɓi jagoran mazabarmu Hon. Haruna S. Gobir Adiya a matsayin Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Sokoto.
Muna roƙon Allah Ya sanya wannan zaɓe ya zamo sanadiyyar ƙara haɗin kai da samun nasarori masu yawa ga Jam’iyyar APC, tun daga Shugaban Ƙasa har zuwa Kansila.
Allah Ya ƙara bamu nasara.
4/3/2026
03/03/2026
Muna Taya murna ga Sabon Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar Sokoto Hon. Haruna s Gobir Adiya, Allah ya Sanya Albarka a Cikin Wannan Matsayin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sokoto