Taskar INDIA
Don samun labarai da dumi dumin su daga Bollywood, Tollywood, Kollywood da sauran masana'antun finafinan India Kaduna, Nigeria
13/05/2026
Big shout out to my newest top fans! đź’Ž Abdullahi Usman Abubakar, Juwairiyya Y Jalingo, Ummin Umar Farukh, Kabir Lawal Ibrahim, Ghali Adam Sulaiman, Mustapha Dahiru, Alameen Dutsen Wai, Abdul Basi Dan Basi, Sani Abdulmajid, It'z Ma'ib, Real Bahaushe, Joy Dickson, Baraat Mahamud Hamza, Queen Amrah, Muhammad Abubakar, Abba Haruna
Godiya ta musamman🙏, fans
CM Vijay
11/05/2026
Bayan nasarar Vijay na Zama cm din Tamil Nadu, za a saki film din sa mai suna Jana Nayagan nan da sati biyu
11/05/2026
A daidai lokacin da ake shagalin rantsar da Vijay, ba a ga ɗan sa Jason Sanjay mai shekara 25 da ’yar sa Divya Sasha mai shekara 20 ba a wajen bikin rantsar da shi, yayin da ake yaɗa rahotannin saɓani da kuma batun shari’ar rabuwarsa da matarsa Sangeetha Sornalingam.
Rahotanni sun ce suna zaune ne a ƙasar waje tare da mahaifiyarsu.
Shin sun yi daidai da s**a zabi zama da mahaifiyar su saɓanin uban su CM?
11/05/2026
Za a ga Prabhas zigidir a cikin Film din SPIRIT jike da jini bayan yayi wani kazamin faÉ—a
Anya Vanga be kira ruwa ba?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Giwa Street
Tudun Wada
800283