DEEP DATA LABS

DEEP DATA LABS

Share

DEEP DATA LABS ๐Ÿ–ฅ๏ธโŒจ๏ธ๐Ÿ–ฑ๏ธ๐Ÿ–จ๏ธ
Where data meets clarity.

29/06/2023

๐Ÿ“Š Menene Data Analysis a gaske?
Data Analysis ba kawai lissafi ko zane-zanen chart ba ne. Hanya ce ta fahimtar abin da ke faruwa a kasuwanci, makaranta, lafiya, ko gwamnati ta hanyar bayanai (data). Idan ka iya karanta data da kyau, zaka iya taimakawa wajen yanke shawara mai inganci da rage kuskure. A yau, duk duniya tana tafiya ne da data.

Ku kasance da DEEP DATA LABS domin yi muku jagoranci akan hanyar da zaku zama data analyst.

Please like and share this postโœ๏ธ๐Ÿ™

27/06/2023

๐Ÿ“Š Menene Data Analysis?

Data Analysis shine fasahar tattarawa, tsaftacewa, da nazarin bayanai domin fitar da maโ€™ana, gaskiya, da shawara mai amfani. A yau, kusan kowanne kasuwanci ko hukuma tana dogara da data wajen yanke shawara.

๐Ÿ’ก Me yasa Data Analysis yake da muhimmanci?
โœ”๏ธ Yana taimakawa masu kasuwanci su gane abokan cinikin su
โœ”๏ธ Yana rage asara ta hanyar yanke shawara mai inganci
โœ”๏ธ Yana taimaka wa kamfanoni su hango abin da zai faru a gaba
โœ”๏ธ Duniya na bukatar masu ilimin data analysis sosai da sosai.

๐Ÿš€ Kwarewar da ake bukata a Data Analysis:

Excel / Google Sheets

SQL

Python ko R

Power BI / Tableau

Fahimtar business & problem solving

๐ŸŒ Gaskiya:
Data Analysis ba wai kawai aiki bane, kwarewa ce da za ka iya amfani da ita koโ€™ina a duniya, har ma da remote jobs da freelancing.

๐Ÿ“ˆ Idan kana son sanaโ€™ar da duniya ke nema, kuma kana son amfani da tunani da basira Data Analysis hanya ce mai kyau.

Kasance๐Ÿ“Œ da Deep Data Labs domin samun ilimi akan Data Analysis.

Please like and share โœ๏ธ๐Ÿ™

11/06/2023

Ta'aziya

Mai Girma Mataimakin Gwmnan Jahar Kano His Excellency Comdr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halarci Jana'izar Abokinsa Kuma Amininsa Alhaji Rabiu Na Abba Gwarzo Wanda Allah Ya Yiwa Rasuwa Yau Tuni Anyi Jana'izarsa Muna Adu'a Allah Ya Jikansa Yayi Masa Rahama Amin.

Hon Hamza Ahmad Telan Mata.
11/6/2023.

11/06/2023

Innanillahi Wa'innna Ilaishi Raju'un ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ Allah Yayi Mahamud Na Danko Rasuwa Muna Neman Addu'ar ๐Ÿคฒ Muna Intamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Kyau Da Imani ๐Ÿ™

Yanzu naci karo da wannan posting din, muna addu,ar Allah yasa karshen wahalarsa kenan a yadda labarai s**a Nuna Accident yayi munai masa kyakkyawan zato insha Allah zai sami kyakkyawan sakamako a lahira๐Ÿ™๐Ÿ™

AbubakAbubakar Ahmad Wudil WudilAbubakar Ahmad Wudil

Want your school to be the top-listed School/college in Wudil?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Wudil
Wudil
SADEEQONTOP