Alancy Comedy Tv
ALLAH KAYIMANA KYAKYAWAN KARSHEN KASA MUCIKA DA IMANI AMEEN
27/02/2026
BABU LALLABI, BABU ROKO!
Samar da tsaro ba alfarma bane, hakki ne da tsarin mulki ya bamu. Dole ne Gwamnati ta sauke nauyin da ke kanta, ta kawo karshen zubar da jini a Arewa nan take!
Mun zabe ku ne don ku bamu kariya, ba don mu rika yi muku magiya ba. Dole Gwamnati ta tashi tsaye ta kawo karshen matsalar tsaro a Arewacin Najeriya. Ba ma neman alfarma, aikin da muka saku ne kuke yi
Sanna tsaro bana iya gwamnati kwai bane harda mu talakawa, don Allah mutashi abun nan yayi yawa😭 yanzu ace a kasar ka inda aka haifi kakanninka munfi kowa sanin yankinmu amma wasu yan !ska la’anannu wanda duka taron su bazai wuce miliyan daya ba. su gagari mutane suma da mutun Milliyan Dari Biyu tsoro da son duniya ya cika mana zukata
Ya zama dole ya zama tilas ya zama wabiji mutashi da kanmu mu yaki wadan nan azzaluman😭🙏
😭
😭
😭
Haram arewa 😭
25/02/2026
YANZU YANZU: Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Shaikh Abdullahi Balalau Yace Ƙasar Amurka Bata isa Tasa a Soke dokar húkúntã Wanda yayi Ɓãtãñçí ga Manzon Allah (SAW) ba, Saboda Mutuncin Manzon Allah SAW Jan layi ne duk Wanda ya Tsallaka shi Hukuncin kíṣ@ ne
Sheikh Balalau Ya Kara Jaddada Cewa: Mutunci Manzon Allah Jan Layi Wanda Duk Ya Tsallakashi Ba Zai Dawo Da Baya Za Su Aika Shi Lahira Ne. Idan har kana tare damu ka danna muna Yes a comment section
24/02/2026
alhmdllh yaudai muna day 7
acikin wannan wata mai albarka Ramadan Mubarak inama kowa Barka da shan ruwa 🍻🍺🍻🍺🍌🙏
10/02/2026
Chika malami shine zabin mu a 2027 in sha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Wuse Ii