Yesmen Butter Bread
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yesmen Butter Bread, Journalist, Wuse.
15/10/2025
zaku iya samun Yesmen Butter Bread a duk shagunan dake kusa daku in sha Allah .
08/10/2025
ALHAMDULLAHI.
Yesmen Butter Bread Nigeria Limited ya samu cikakken lasisi shaidar halaccin yin kasuwanci a hukumanci da hukumar kula da harkokin Kasuwanci Corporate Affairs Commission Nigeria ( CAC ) hukuma ce mai zaman kanta wacce aka ɗorawa alhakin kula da yadda ake kafa kamfanoni da sarrafa su a cikin Nijeriya.
Kamfani, na nufin haɗuwar mutane biyu, ko fiye da haka, domin cimma manufa guda. Wanda kuma, hakan ya dace da tanadin sashe na 18(2), ya yin da (1) ya yi tanadin cewar, ko da mutum guda a karan-kansa ya kan iya samar da kamfani mai zaman kansa (Private Company).
Yesmen Butter Bread is coming soon In Sha Allahu .
16/07/2025
Anjima ƙarfe 8:00 daidai zamuyi giveaway mutum 200 inda kowannin mutum zai samu kyautar 1,000 wasu 500 cikin wellat dinku na El-rufai Data Link za mu saka kuɗin. Giveaway din zai kasance a shafin El-rufai Data Link .
Kuyi following din shafin kamfanin https://www.facebook.com/share/1AcJAdTErz/
Wanda basu yi rijista ba da Elrufaidatalink su yi kokari yi idan sunyi zasu samu kyautar 200MB A layin da s**a sa lokacin yin rijista.
Sannan muna bayar da referral ga duk wanda ya gayyato wani yayi rijista da Elrufaidatalink Wurin da aka rubuta referral username in ka gayyato mutum yasa username dinka a wajen zaka samu kyautar 200MB acikin wellat dinka mutukar ya saka kudi acikin asusun .
wanda s**a manta username dinsu zasu iya magana ta Whatsapp 09046007367 .
📲 Google Play Store:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Elrufaidatalink.msorgdev
📲 App Store:
https://apps.apple.com/us/app/elrufaidatalink/id6739884945
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Wuse