LGParty PH 03
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from LGParty PH 03, Video game, Karansyy Street, Wuse.
30/11/2025
🚨🚨A hukumance: An zabi Mateus Mide a matsayin mafi kyawun ɗan wasan gasar cin kofin duniya ta 'yan ƙasa da shekara 17.
26/10/2025
🚨🚨Ronaldo ya ba Nuno Mendes shawara da ya koma Real Madrid domin haɓaka aikinsa na kwallon kafa, maimakon ci gaba da buga wasa a PSG. Har ma ya ce PSG tana amfani da
kuÉ—insa da alakar da yake da ita ba tare da kunya ba domin siyan taken wasanni da kofuna. Shugaba Nasser Al-Khelaifi kuwa ya mayar da martani nan take... ci gaba da karantawa
26/09/2025
🚨🚨Kylian Mbappé zai karbi kyautar takalmin zinare na Turai da kofin Pichichi na La liga a matsayin mafi yawan zura kwallaye a kakar wasan da ta gabata a watan Oktoba.
26/09/2025
🚨 Da ĆŠumi-ĆŠumi: Joan GarcĂa ya samu rauni yau É—in nan yayin É—aukar horo, kuma mai tsaron ragar zai rasa wasan da Barcelona za ta yi a nan gaba.
Garcia kuma zai rasa wasan da Barca za ta fafata da PSG a gasar zakarun Turai. A na sa ran ɗan wasan ya dawo bayan hutun ƙasa
26/09/2025
📊 Yawan wasannin da kowane koc na ƙarshe na Barcelona ya ɗauka kafin ya kai nasara ta 50:
Johan Cruyff – 82
Louis van Gaal – 89
Frank Rijkaard – 83
Pep Guardiola – 71
Luis Enrique – 60
Ernesto Valverde – 72
Xavi Hernández – 78
Hansi Flick – 67 🎩
📊 Jimillar Hansi Flick da Barcelona:
🎯 67 wasanni
🏆 50 nasarori
🤝 8 Canjaras (draws)
❌ 9 Rashin nasara
26/09/2025
🚨 Da Ɗumi-Ɗumi: Real Madrid na yin wani shiri na musamman domin tura tayi ga PSG a shekara mai zuwa a kan ɗan wasan tsakiyar ta Vitinha.
Tayin zai kai €50M tare da ƙarin ɗan wasa Rodrygo. A cewar Fichajes.net.
I got over 250 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the establishment
Telephone
Website
Address
Karansyy Street
Wuse