AREWA New online RADIO
Kasance da AREWA NEW ONLINE RADIO domin samun labarai da shiryeshirye masu inganci
20/04/2024
Best pic ππππ of the weekend goes to β¨β¨β¨ππ€πfrom , Adamawa state Nigeria
He beat 48peopleπ₯
Contact us via website to win the challenge for the next week
18/01/2024
Me zaku iya cewa akan wasan da Nigeria zata kara da ivory coast a yau da misalin karfe 6pm.
SHARHI
Wakilinmu muh'd Bello yayi sharhi dangane da wasan da ita tawakar kollon kafa ta super eagle zata buga ayau:.
Idan muka duba da wasan da Nigeria da buga da equatorial guinea agaskiya an tabka babban kuskure kan rashin sanya zaratan yan wasa kamar su Ahmed Musa gaskiya muddin aka nanata irin wannan wasar toh Nigeria bazatayi nasara ba,
Sanya yan wasa irinsu Ahmed musa a cikin wasa zai karawa yan wasa da masu kallo kwarin guiwa sa'annan kamata a bar Ahmed musa ya buga dukkanin mintuna 90min da akeyi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja Road
Yola
NOM123
05/06/2024