HNN Hausa
HNN News Muryar Al'umma, Ku kasance damu domin Samun Ingantattun Labarai da Rahotanni a fadin duniya
25/04/2024
Wasu da ake zargin ‘yan fa-shi da ma-kami ne s**a ka-she wani jami’in ‘yan sandan Najeriya mai suna Insfekta Sunday Baba a yayin wani fa-shi da ma-kami a Rumuolumeni da ke jihar Ribas a daren Laraba.
Rundunar ‘yan sandan jihar ce ta tabbatar da wannan bayanin ta shafin ta na dandalin sada zumunta.
03/04/2024
An bukaci shugabannin Afirka da su yi koyi da Faye, yayin da shugaban Senegal ke bayyana kadarorinsa a bainar jama'a
An bukaci shugabannin Afirka da su yi koyi da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye ta hanyar bayyana kadarorinsu a bainar jama'a.
Wata kungiyar farar hula, The Resource Center for Human Rights and Civic Education, CHRICED, ce ta yi wannan kiran a cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Talata domin bikin rantsar da Faye a matsayin shugaban kasa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Zaria