Muhammad Yaa Sayyidy

Muhammad Yaa Sayyidy

Share

Yaa Allah Ka Karawa Annabi Muhammadu Daraja. ๐๐ก๐จ๐ง๐ž ๐๐ฎ๐ฆ. 08033093912

07/06/2026

Mai Martaba Bai Taba Karษ“an Masallacin Wata ฦ˜ungiya Yaba Yan Darika Ba, Muna Goyan Bayan Tantance Limamai Da Kula Da ฦ˜a'idojin Buษ—e Masallatai Domin Maslahar Al'umma.

Majalisar Malamai Na Tijjaniyya Kaduna.

Shugaban Sheikh Tanimu Mai Rawani
Sakatare Imam Dr. Hamza Assudaniy

Hakazalika Akwai Masallatan Yan Tijjaniyya Kusa Guda Ashirin Da Masauratan Zazzau Bata Saka Ranar Budewa Ba Wasu Ma Ta Tantance Limamai

Amma Duka Bamu Fitar Da Kokenmu Ba Kuma Bamu Daura Zargi Ga Wani Shugaba Ba Sabo Da Biyayya Ga Jagorori Na Fuskan Masarauta Dana Fuskan Siyasa.

20/05/2026

Khalifa Mai Girma a Tijjaniyya.

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Zaria Kaduna
Zaria
ZAZZAU