Taskiya Reporters

Taskiya Reporters

Share

ingantattun labarai domin tunatarwa, fadakarwa da ilmantarwa

13/05/2026

KOTU: Masoya Annabi ﷺ A Ci Gaba Da Addu'a, Allah Ya Nasarci Maulānā Khalipha Da Dukkan Masu Son Ganin Nasarar Shi 🤲

10/05/2026

TIKTOK YA KARE

Sojojin Nigeria sun k**a shahararren dan bindiga Ibrahim Adamu wanda yake yawan yin TikTok a dajin su na ta'addanci

Sojoji sun k**a Ibrahim a shingen duba ababen hawa dake yankin Damari, Birnin Gwari jihar Kaduna

Kayan da aka samu a hannunsa sun hada da bindiga kira AK-47, wayoyin hannu da tabar wiwi

Binciken farko da aka yi a wayarsa ya nuna hotunansa da yake Tiktok da na ‘yan bindiga masu dauke da mak**ai

Su Ibrahim dan bindiga Tiktok ya kare kuma, saura a hadu da Allah Madaukakin Sarki a girbi sak**akon ta'addanci

10/05/2026

Masallaci Mai cike da Tarihi a Kusfa Zaria, wannan masallaci Jami'ace, Tsangayace, Makarantace da a ke daukan Ilimin Addini tin safe har dare, kuma ta haifar da wasu makarantu na haddan Alƙur’ani Mai Girma a Zaria

Na dinga ganin sako a na tambaya ta gaskiyar shekarun da ake cewa masallacin tayi na shekaru 500? Gaskiyar magana itace Masallaci ta jima kwarai amma bata k**a hanyar wannan shekarau ba

Zamuzo maku da cikakken bayani da Tarihi na wannan masallaci.

Want your business to be the top-listed Media Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Zaria