Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Share

فإن تسألونى عن حبيبي وسيدى
فطاه حبيب الله مالغير ما وما

domin samun karatukan Shehu na Audio ku tuntuɓi wannan number ta whatsapp 08168020743

11/10/2025

Yadda Allah yakeson waliyyai

07/10/2025

‎MAGANIN YAWAN KASALA DA SHAWARA DA KUMA KOWANE IRIN CUTA A JIKI.

‎Akwai mutane da dama waɗanda zaka Allah ya jarrabesu da yawan kasala ko kuma yawan ciwoce-ciwoce a kai akai wasu lokutan kuma kaga anyi anyi a rabu da irin wannan cuta amma abun sai ya gagara wasu kuma hatta ibada ya kan yimasu nauyi su kasa aiwatarwa duk saboda irin wannan cuta na yawan kasala da sauran matsaloli da dama da irin wannan cuta ke haifarwa.

‎Ga duk wanda Allah ya jarrabeshi da wannan matsala ga sirri mai sauƙi kuma mai ƙarfi wajan samun waraka daga wannan cuta acikin gaggawa da yardar Allah.

‎Mutum zai sanya a rubuta masa wannan sura ƙafa ɗaya ya wanke ya riƙa sha safe da yamma idan rubutun ya ƙare a sake rubuta wani har zuwa lokacin da zaka ji wannan matsala ta rabu da kai kwata kwata ku jarraba wannan sirri sosai da sosai domin muna da cikakkiyar yaƙini akan tasirin sa akan wannan mas'ala.

‎:Suran da za'a rubuta itace سورة العنكبوت

‎Sannan kowane irin cuta ke damunka shima ana amfani da wannan sirri duk da cewa yafi ƙarfi yafi power akan matsala na yawan kasala.

‎Allah ya ƙara azurtamu da cikakkiyar lafiya zahiri da baɗini Albarkacin Annabi Muhammadu s.a.w

‎Hadiyyan wannan sirri kamar kullum shine kuyi salati ga Annabi sannan kuyi Sharing domin al'umma masoya Annabi su amfana.

‎Domin neman ƙarin bayani ko kuma akwai wata buƙata da kukeso ayi maku aiki akai sai ku kira wannan number: 08168020743

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zaria